Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ƙaddamar da kwamitin haɗin gwiwa na hukumomi daban-daban domin tabbatar da jigilar kayayyakin zaɓe cikin lokaci da kuma hana tauye wa masu zaɓe haƙƙinsu ...
Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Godswill Akpabio, ya samu goyon bayan wasu sanatoci da suka bayyana aniyarsu ta sake zaɓensa a matsayin shugaban Majalisar Dattawa ta 11 bayan babban zaɓen shekar...
An ga wasu mutane ɗauke da makamai a wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta, inda ake zargin cewa lamarin ya faru ne a Jihar Plateau. Kafar People’s Lens Media ta ruwaito cewa a cikin bid...
By Yusuf Aliyu Bashar Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wani mutum mai suna Isiyaka Badamasi, mai shekara 27, bisa zargin haɗa baki da wani mutum wajen sanya wani abu mai guba a cikin alewar d...
Tsohon kocin Super Eagles, Jo Bonfrere, ya ce har yanzu bai karɓi lambar zinare ta gasar Olympics ta 1996 da kuma ladan da aka yi masa alkawari ba, duk da cewa ya jagoranci Najeriya ta lashe gasar ƙwa...
Mata uku ne rak a ƴan takara 251 da ke neman kujerar majalisar wakilai a jam’iyyu daban-daban gabanin zaɓen 2027 a jihar Kano. Wani rahoto da Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa, NAN, ya wallafa ...
By Yusuf Aliyu Bashar An zaɓi Najeriya a matsayin mamba a Majalisar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNHRC) na tsawon shekaru uku, daga 2027 zuwa 2029, bayan ta samu ƙuri’u 172 c...
By Yusuf Aliyu Bashar Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya ƙaddamar da wani sabon dandalin sadarwa mai suna ‘Ask AA’, domin bai wa ’yan Najeriya...
Gwamnan Jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya ce jam’iyyarsa ta APGA za ta ci gaba da haɗin gwiwa da Shugaba Bola Tinubu wajen neman wa’adin mulki na biyu a zaɓen 2027. Soludo ya bayyana hakan ne a ranar...
Babbar kotun jihar Borno da ke Maiduguri ta yanke wa wata mata mai shekaru 37, Fatima Sanda, hukuncin ɗaurin shekara biyu a gidan yari bisa laifin kai wata yarinya ’yar shekara 16 ga wasu domin lalata...



