By Yusuf Aliyu Bashar Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana dalilin cire sunayen wasu ’yan takarar gwamna daga jerin sunayen ’yan takarar zaɓen gwamnonin da za a gudanar a shekarar 20...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama mutane biyu da ake zargi da laifukan barazanar aikata garkuwa da mutane, yunƙurin satar mutum da kuma jikkata wani mutum da adduna. Kafar People’...
Ahmad Hamisu Gwale na gidan rediyon Premier Radio Kano ya lashe kyautar Gwarzon Mai Karanta Labaran Rediyo na Maza a bikin bayar da kyaututtukan Nigerian Broadcasters Merit Awards (NBMA) karo na bakwa...
Rundunar ƴansandan Najeriya ta kama tsohon gwamnan Jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, bisa zargin haɗa baki wajen aikata laifi, yin jabun takardu da kuma kwaikwayon wani mutum. Rahotanni sun ce an kam...
Allah Ya yi wa Daraktan Wayar da Kan Jama’a na Hukumar Kula da Gidaje ta Jihar Kano, Ismail Garba Gwammaja, rasuwa bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. Kafar People’s Lens Media ta ruwaito cew...
By Sha’awanatu Abdullahi Hukumar Ilimin Bai Ɗaya ta Ƙasa (UBEC) ta bayyana cewa kusan naira biliyan 267 na kuɗaɗen tallafin ilimi da aka saki ba a yi amfani da su ba har zuwa watan Agustan 2026....
Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani harin haɗin gwiwa da ’yan ta’addan Boko Haram da ISWAP suka kai sansanin sojoji na FOB Garaha, a ƙaramar hukumar Hong ta jihar Adamawa, inda suka h...
Daliban makarantu a Faransa sun shirya gudanar da sabbin zanga-zanga a faɗin ƙasar domin matsa wa gwamnati lamba kan rashin ingancin yanayin karatu, ƙarancin malamai da lalacewar gine-ginen makarantu....
By Yusuf Aliyu Bashar Fitaccen lauya Abba Hikima ya sanar da dakatar da duk wani goyon baya da ya shirya bai wa wasu ’yan takarar jam’iyyar APC a baya, sakamakon abin da ya bayyana a matsayin farin ci...
Wike Ya Amince Da Jarabawar Karin Girma Wa Malamai 5,990 A Abuja Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya amince da gudanar da jarabawar ɗaukaka matsayin malamai da jami’an ilimi 5,990 na Hukum...



