Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta naɗa tsohon mataimakin gwamnan jihar kuma tsohon minista, Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo, a matsayin Darakta Janar na kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa da na gw...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa ba zai halarci dukkan tarukan kamfen jam’iyyar APC ba gabanin zaɓen shekarar 2027, yana mai cewa dole ne ya ba da fifiko ga gudanar da mulki, tatt...
Dattijon siyasa, Alhaji Tanko Yakasai, ya yi wa Shugaba Bola Tinubu fatan samun nasara a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027. Yakasai, wanda ya ce an haife shi a shekarar 1925, ya bayyana hakan ne ra...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar yanke wa mutane 18 hukunci kan laifukan da suka shafi mallaka da sayar da miyagun ƙwayoyi a jihar. Kafar People’s Lens Media ta...
Budurwa Mai Shekaru 15 Ta Farfaɗo A Cikin Akwatin Gawa Yayin Jana’izarta A Guatemala Wata budurwa mai shekaru 15 a ƙasar Guatemala mai suna Yuleidy Ixcotoyac ta farfaɗo a cikin akwatin gawa yayin da i...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC ta nuna adawa da buƙatar belin Jimi Lawal, wanda ake tuhuma na biyu a shari’ar zargin almundahanar kuɗi da ta shafi tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-R...
By Muhammad Sani Muazu Masu Kiwon aladu a yankin Ikangba/Agoro da ke ƙaramar hukumar Odogbolu a Jihar Ogun, sun bayyana cewa sun yi asarar sama da naira biliyan 5 sakamakon barkewar cutar African Swin...
By Muhammad Sani Muazu Babban Sufetan ‘Yan Snada Ya Ce ’Yan Najeriya Za Su Yi Alfahari Da ’Yan Sanda A Zaɓen 2027 Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya bayyana cewa yadda jami’...
By Muhammad Sani Muazu An kauce wa wani babban bala’i bayan wata motar dakon sinadarin ethanol mai lita 33,000 ta faɗi a gadar Second Rainbow Bridge, da ke yankin Amuwo Odofin a jihar Legas, ba tare d...
Gwamnatin Ghana ta mayar da ‘yan Najeriya 120 da aka kama a wani samame na yaƙi da laifukan intanet, bayan hukumomi sun yi zargin cewa an yi safarar mutanen zuwa ƙasar tare da tilasta musu shiga ayyuk...



