By Yusuf Aliyu Bashar Shugaban Amurka, Donald Trump, ya janye goyon bayansa ga shirin watsa kisan Nidal Hasan, wani tsohon likitan mahaukata na rundunar sojojin Amurka da aka samu da alhakin ka...
By Yusuf Aliyu Bashar Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kashe kuɗaɗe masu yawa wajen biyan ribar bashin da ake bin ƙasar, fiye da kuɗaɗen shiga da ta samu a farkon rabin shekarar 2026. Kafar People’...
By Muhammad Sani Muazu Akalla mutane 20 sun jikkata, yayin da gobara sakamakon fashewar bututun iskar gas ta lalata gidaje kusan 50 a yankin Aleto, da ke karamar hukumar Eleme a jihar Rivers. Kafar Pe...
By Muhammad Sani Muazu Akalla mutane 11 ne suka samu raunukan ƙonewa daban-daban bayan fashewar wata tankar man fetur a yankin Oluku, da ke ƙaramar hukumar Ovia North-East a jihar Edo, Najeriya. Kafar...
By Yusuf Aliyu Bashar Wasu magoya bayan ƙungiyar kamfen mai taken “Tinubu Must Come” sun tsere domin tsira da rayukansu bayan zargin cewa wasu mambobin ƙungiyar adawa mai taken “Tinubu Must Go” sun ka...
By Muhammad Sani Muazu Mahukunta a birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya sun bayyana cewa an samu ruwan sama mai yawa da ya kai matakin tarihi, inda wasu yankuna suka samu ruwan sama da ya kai kilo 261 a ...
By Muhammad Sani Muazu Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya ta Jihar Lagos ta gargaɗi al’umma da su guji saye ko amfani da man gyada da ya zuba daga wata motar dakon mai da ta yi hatsari, saboda haɗarin g...
By Mudassiru Aminu Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin sabbin sakatarorin dindindin guda biyar a ma’aikatan gwamnati na jihar, a wani mataki na ƙarfafa shugabanci da inganta ayyukan...
By Muhammad Sani Muazu Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya yi gargadin cewa ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP na ci gaba da zama babbar barazana ga tsaro a yankin Arewa maso Gabashin Nijeriya. Kafa...
By Muhammad Sani Muazu, Majalisar Dattawa Ta Amince Da Kudirin Kafa Kwalejin Noma A Borno Majalisar Dattawan Nijeriya ta amince da kudirin kafa Kwalejin Noma ta Tarayya a karamar hukumar Shani da ke j...



