Wani mutum mai shekaru 28, Monday Jatau, mazaunin Angwan Sabo da ke ƙaramar hukumar Akwanga a jihar Nasarawa, ya dawo ganin ido bayan shafe kusan shekaru 20 yana fama da matsalar gani, sakamakon tiyat...
Jam’iyyar APC ta fitar da jadawalin shirin gudanar da gangamin neman zaɓe a faɗin Najeriya gabanin zaɓen shekarar 2027, inda ake sa ran Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai halarci gangami a jihohi 12. Kafar...
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Dr Kayode Fayemi, ya buƙaci Gwamnatin Tarayya ta inganta albashi, yanayin aiki da damar ci gaban sana’a ga ma’aikatan lafiya domin dakile ƙaurarsu zuwa ƙasashen waje. Kafar...
Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Delta, Samuel Erale, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan kisan wani matashi da aka fi sani da Don Cross, da kuma hare-haren da aka kai kan shugabannin al’...
Wata kotu a Jamus ta yanke wa wasu mutane biyu hukuncin ɗaurin kurkuku bisa zargin shirya hare-hare kan fitattun mutane masu goyon bayan Isra’ila da kuma leƙen asiri kan Yahudawa a madadin hukumomin l...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Kimiyyar Lafiya da Kimiyyar Haɗaka ta Jihar Jigawa da ke Majia, ta haramta shigar da agogon smartwatch da sauran na’urorin lantarki cikin ɗakunan jarabawa domin dakile maguɗ...
Hukumar Kula da Shige da fice ta ƙasa, ta ce wasu ’yan bindiga sun kai hari kan jami’an Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya a Tunga Taya-Woro da ke Jihar Neja, inda suka kashe jami’i ɗaya tare d...
Jam’iyyar NDC a Jihar Kano ta bayyana fatan cewa hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) za ta dawo da sunan ɗan takararta na gwamna, Aminu Abdussalam Gwarzo, da mataimakinsa cikin jerin ’yan taka...
By Muhammad Sani Muazu Shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya ce an kammala aikin tsara dokar kafa tsarin ’yan sanda na jihohi da kaso 90 cikin 100, kuma ana sa ran miƙa ta ga ...
By Muhammad Sani Muazu Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama wasu matasa biyu masu shekaru 19 bisa zargin mallakar makami ba bisa ƙa’ida ba, tare da kwato bindiga ƙirar gida da harsasai biyu masu ra...



