Tinubu Ya Karɓi Daftarin Kasafin Kuɗin Majalisar Ɗinkin Duniya Na 2027, Bayan Shekaru 66 Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi daftarin kasafin kuɗin Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) na she...
Tsohon Gwamnan Jihar Delta, Emmanuel Uduaghan, Ya Rasu Yana Da Shekaru 71 Tsohon gwamnan Jihar Delta, Emmanuel Eweta Uduaghan, ya rasu yana da shekaru 71 a duniya bayan fama da gajeriyar rashin lafiya...
By Abdulqadir Muhammad Alhaji Fadar Shugaban Ƙasa da Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, sun yi musayar zarge-zarge kan zargin rashin naira tiriliyan 9 da ake cewa sun ɓace ko ba a raba su ba daga ribar ...
By Abdulqadir Muhammad Alhaji Gwamnatin Tarayya ta koma kasuwar hada-hadar kuɗi domin magance tarin bashin da ake bin kamfanonin samar da wutar lantarki, yayin da bashin da ake bin bangaren wutar lant...
By Abdulqadir Muhammad Alhaji Kuɗaɗen ’Yan Najeriya Da Ke Ƙasashen Waje Sun Kai Dala Miliyan 947 A Watan Yuli Kuɗaɗen da ’yan Najeriya mazauna ƙasashen waje suka aika gida sun kai dala biliyan 3.8 a c...
By Mujaheed Lawal Shu’aib An yi kira ga gwamnati da ta mayar da jinyar ciwon Kansar nono kyauta, ko kuma ta samar da tallafin kuɗin magani domin rage wa marasa lafiya nauyin kuɗaɗen jinya. Kafar...
By Muhammad Sani Muazu Wasu marasa lafiya da ma’aikatan asibiti a P and G Hospital da ke Abule-Egba, jihar Legas, sun hana wata mata da ake zargi ƙoƙarin satar jariri da aka haifa a ranar Asabar. Kafa...
By Muhammad Sani Muazu, Gwamnatin Tarayya ta bayar da tallafin kuɗi kai tsaye naira biliyan 658.9 ga gidaje miliyan 10.46 na talakawa da masu rauni a Najeriya, zuwa watan Satumban 2026. Kafar People&#...
Sabon rahoton Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) na watan Satumba 2026 ya nuna cewa Jihar Bauchi na daga cikin jihohin Najeriya da suka samu raguwar ma’aunin hauhawar farashin kayayyaki. Kafar PeopleR...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ba wa Hajiya Falmata Mustapha kyautar mota ta alfarma da kuɗi har naira miliyan biyu, domin karrama ta bisa sadaukarwar da ta yi wajen koyarwa tsa...



