Hukumar kula da cututtuka ta Jihar Kano (KNCDC) ta kunna cibiyar ayyukan gaggawa ta lafiya domin shirin tunkarar cutar Ebola, bayan gwamnatin tarayya ta tabbatar da bullar cutar a Abuja. Daraktan huku...
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta bankado wani wurin ƙera magungunan ganye ba bisa ƙa’ida ba a yankin Agege, Jihar Legas, bayan gano kayayyakin da ke ɗauke da lambar raj...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, murnar cika shekaru 70 da haihuwa, tare da bayyana jin daɗinsa kan dangantakar da ta daɗe tana tsakanins...
Sama da ɗalibai 100 a wasu makarantun sakandare a garuruwan Ijebu Ode, Ago Iwoye da Ijebu Igbo, a Jihar Ogun, sun kwanta asibiti bayan sun shaki wata iska mai guba. An garzaya da ɗaliban zuwa asibitoc...
Gwamnatin Jihar Gombe ta tabbatar da barkewar cutar kwalara a ƙauyen Kedo da ke gundumar Todi, Ƙaramar Hukumar Billiri, bayan mutuwar mutane biyu sakamakon gudawa da amai a ranar 4 ga Oktoba, 2026. Ka...
By Muhammad Sani Muazu Majalisar Dokokin Jihar Kano ta karɓi sunayen mutane shida da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya aike mata domin naɗa su a matsayin kwamishinoni da mambobin majalisar zartarwa ta jihar....
By Abdurrahman Sa’idu Yunusa Tsohon Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Nijeriya (NAHCON), Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan, ya yi gargaɗin cewa hana Shugaba Bola Ahmed Tinubu zarcewa a wa’adi ...
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC), reshen Jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon wani mummunan haɗarin mota da ya haɗa da motoci biyu a kan hanyar Kano zuwa Zariya, kusa da gadar...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bukaci kasashen yankin su ci gaba da kasancewa cikin shirin ko-ta-kwana bayan tabbatar da bullar cutar Ebola ta farko a Najeriya, wadda kwayar cutar Bundibugyo ta had...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya tsohon gwamnan jihar kuma tsohon Ministan Tsaro, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, murnar cika shekaru 70 da haihuwa. Kafar People’s Lens Media ta ruwait...
