Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya bayyana cewa goyon bayan kawo Dr. Yakubu Adamu a matsayin gwamnan jihar a zaɓen 2027 ba wai don a riƙa juya shi ba ne, sai dai domin ci gaban ...
Matashin ɗan siyasa a Bauchi, Saleh Musa Waziri, ya ba Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan hulɗa da al’umma, Hon. Abdulhamid Yahaya Abba, shawarar yin taka-tsantsan da kalama...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Edo ta kama mutane 18 da ake zargi da aikata laifuffuka daban-daban, ciki har da kisan kai, lalata ƙananan yara, fashi da makami, satar motoci da ayyukan ƙungiyoyin asiri. K...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen Jihar Bauchi, ta musanta jita-jitar cewa tana da wata yarjejeniyar haɗin gwiwar siyasa da Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ko jam...
Hukumar Kula da Ilimin Fasaha ta Ƙasa (NBTE) ta bayyana cewa tana shirin yin gyare-gyare ga dokar kwalejojin kimiyya da fasaha wato Polytechnics domin bai wa waɗannan makarantu ikon bayar da digirin B...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya yi kira ga rundunar ’yan sanda da ta ƙarfafa amfani da sahihan bayanan sirri wajen gudanar da ayyukan tsaro domin tunkarar matsalolin...
Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) reshen Jihar Bauchi, ta nuna adawa da shirin Gwamnatin Jihar Bauchi na karɓar sabon bashi na naira biliyan 298.15, tana mai bayyana matakin a matsayin abin dam...
Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) reshen Jihar Bauchi, ta yi Allah-wadai da abin da ta bayyana a matsayin tsoma bakin wasu sarakunan gargajiya cikin harkokin siyasa da kuma tsangwamar mambobint...
Tsohon kwamishinan ayyuka, gidaje da sufuri na Jihar Kano, Injiniya Mansur Ahmed, ya yi murabus daga jam’iyyar APC, yana mai cewa ya damu da yadda al’amuran jam’iyyar ke tafiyar hawainiya. Mansur, wan...
Rikici ya ɓarke a jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) mai mulki a Jihar Bauchi, bayan sakataren jam’iyyar, Mohammed Nasir Yahaya, da wasu shugabannin jam’iyyar sun sanar da dakatar da shugaban jam...
