Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) ta buƙaci gudanar da bincike na gaskiya da adalci kan kama ’yar jaridar Nagarta Radio, Farida Isiak, mai shekaru 23, a jihar Kaduna, bayan rahotannin cewa an yan...
Malam Lawan Abubakar Triumph ya shigar da ƙara a gaban Kotun Majistire mai lamba 53 da ke Kano, kan zargin ɓata masa suna ta dandalin sada zumunta na Facebook. Kafar People’s Lens Media ta ruwai...
Masharhanci kan al’amuran yau da kullum a Bauchi, Malam Aminu Makama Ilelah, ya nuna damuwarsa kan yadda ake karɓar bashi a jihar ba tare da isasshen bayani ga jama’a ba, tare da bayyana damuwarsa kan...
Masharhanci kan al’amuran yau da kullum a Bauchi, Aminu Makama Ilelah, ya nuna damuwarsa kan yadda ake gudanar da wasu ayyuka a jihar, yana mai cewa an wayi gari ana fifita gina wuraren shakatawa a ka...
An ceto mutane takwas da ransu bayan wani mummunan hatsarin kwale-kwale da ya afku a hanyar ruwa ta Robertkiri, da ke Kula a ƙaramar hukumar Akuku-Toru ta jihar Rivers, yayin da ake ci gaba da neman g...
Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, ya ce sake dawo da tallafin man fetur a Najeriya zai ƙara tsananta talauci tare da rage sha’awar masu zuba jari a ƙasar. Mbah ya bayyana hakan ne a ranar Laraba...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce Gwamnatin Tarayya na aiwatar da ayyukan more rayuwa da suka haura naira tiriliyan 9.5 a ƙarƙashin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Wani rahoto da kamfanin bincike na SBM Intelligence ya fitar ya nuna cewa matsakaicin kuɗin da ake kashewa wajen girka tukunyar shinkafar jollof a Najeriya ya ragu da kashi 11.5 cikin ɗari a zango na ...
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) ta haramtawa jami’anta rakiyar ’yan siyasa yayin yaƙin neman zaɓen babban zaɓen shekarar 2027, tare da umartar su da mayar da hankali kan ayyukan kula da zirga-zi...
Babbar Kotun Jihar Yobe mai lamba 1 da ke Damaturu, ta yanke wa Abubakar Musa, mai shekaru 45, wanda aka fi sani da Daddy, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun sa da laifin kashe matarsa, Ammi M...
