By Muhammad Sani Muazu Girls in Bauchi State have been encouraged to complete their education, acquire vocational skills and pursue careers in fields traditionally dominated by men as part of efforts ...
By Zainab Muhammad Sabitu Persistent vaccine misinformation, gaps in routine immunization, and fragile health delivery systems pose serious threats to sustaining global gains against poliomyelitis, ex...
By Zainab Umar Kudu Akalla mutane 37 ne aka tabbatar sun mutu sakamakon harin da wasu da ake zargin ’yan bindiga ne suka kai garin Binnari da ke ƙaramar hukumar Karim Lamido a jihar Taraba. Kafar Peop...
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Kwamandan Hisbah na Jihar Kano, ya bayyana cewa shi ba ɗan siyasa ba ne kuma ba zai yi wa kowane ɗan siyasa kamfen ba, yana mai fatan Allah Ya ba duk wanda zai yi adalci ...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta musanta rahotannin da ke cewa Gwamna Uba Sani ya ware tare da sakin kuɗi har naira tiriliyan 2.3 domin gudanar da kamfen ɗin shugaban ƙasa na jam’iyyar APC a zaɓen 2027. Kafa...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta rattaba hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa ta dala miliyan 10 da kamfanin Srinivasa Farms Private Limited na ƙasar Indiya domin kafa babbar masana’antar ƙyanƙyasar ƙwa...
Wani dattijo mai shekaru 71 ya mutu bayan wata mota mai amfani da fasahar tuƙin kai ta buge shi yayin da yake ƙoƙarin tsallaka babbar hanyar mota a jihar California da ke Amurka. Kafar People’s Lens M...
By Mudassiru Aminu Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane da har yanzu ba a kammala tantance adadinsu ba, tare da kashe mutum biyar a yankin Kaura Namoda da ke Jihar Zamfara. Kafar People’s L...
By Yusuf Aliyu Bashar Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na jam’iyyar ADC ya mayar wa APC martani kan zargin shirin yaɗa labaran ƙarya domin ɓata sunan gangamin yaƙin neman zaɓen APC a Kaduna, y...
Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta ce ’yan Najeriya da ba sa ganin ci gaban da ƙasar ke samu suna buƙatar gilashin ido na musamman da ta kira “Bola Tinubu eyeglasses”. Kafar ...
