Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sake biyan naira biliyan 4.25 a matsayin haƙƙoƙin fansho da kuɗin sallama ga wasu tsofaffin ma’aikata 600 na kamfanin jiragen sama na ƙasa, Nigeria Airways, wanda aka ru...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Anambra ta ce ta dakile wani yunƙurin yin garkuwa da matafiya a kan hanyar Ogbakuba zuwa Ossomala, da ke Ƙaramar Hukumar Ogbaru ta jihar. Sanarwar da kakakin rundunar, SP To...
By Abdurrahman Sa’idu Yunusa Wani masharhanci kan al’amuran yau da kullum, Malam Aminu Makama Ilelah, ya yi zargin cewa sashe na 63(2) na Dokar Zaɓe ta 2026 yana da nakasu da ka iya shafar sahih...
Matar Da Aka Kama Da Zargin Satar Yara Ta Amince Cewa Ana Biyanta ₦250,000 Kan Kowane Yaro Da Ta Kai
Wata mata da aka kama bisa zargin hannu a safarar yara a Abuja ta amince cewa tana karɓar kuɗi har naira 250,000 kan kowane yaro da ta kai wa wasu mutane. Matar ta bayyana hakan ne yayin da take amsa ...
Rundunar ’yan sandan Jihar Ogun ta ce ta ceto ’yan Ghana 11 da ake zargin an riƙe su ba bisa ƙa’ida ba a Sagamu, bayan an yaudare su da alkawarin samar musu da bizar zuwa Kanada da Sifaniya. Kafar Peo...
Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) ta zargi jam’iyyar APC mai mulki da bayar da kuɗi, mukaman siyasa da sauran alawus-alawus domin jawo ’yan takararta su fice daga jam’iyyar su koma APC. Kaf...
Darektan Janar na Majalisar Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa ta jam’iyyar APC, Sanata Abdullaziz Yari, ya umurci daraktocin majalisar da su tsara tare da gabatar da tsare-tsaren ayyukan da za su aiwa...
Majalisar Dattawan Najeriya ta fara wani yunƙuri na ƙarfafa kuɗaɗen tallafi, kayayyakin more rayuwa da sa ido a makarantun sakandare na gwamnati a faɗin ƙasar. Kafar People’s Lens Media ta ruwai...
Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa, Muhammad Bashir, ya buƙaci ma’aikatan kafafen yaɗa labarai da masu kula da shafukan sada zumunta na hukumar su ba da fifiko ga wayar da kan al’u...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da samun mutum ɗaya da ya kamu da cutar Ebola a Babban Birnin Tarayya, Abuja, tare da fara bin diddigin mutanen da suka yi mu’amala da ita domin hana yaɗuwar cutar...
