Fitaccen dattijon siyasa kuma shugaban ƙungiyar Afenifere mai rajin kare muradun Yarabawa, Pa Reuben Famuyide Fasoranti, ya rasu yana da shekaru 100 a duniya. Kafar People’s Lens Media ta ruwait...
By Yusuf Aliyu Bashar Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na jam’iyyar APC ya musanta zargin cewa gwamnatin Najeriya na shirin kashe tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, wanda ke nema...
By Muhammad Sani Muazu Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya amince da soke kuɗin gefen hanya wato Right of Way da ake biya wajen shimfiɗa hanyoyin sadarwar intanet mai sauri a faɗin jihar, d...
By Muhammad Sani Muazu Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta kama wata mata mai shekaru 28, mai suna Sara Chikodi, bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi a yankin Bayan Gari da ke cikin birnin Bauchi. Kafa...
By Muhammad Sani Muazu Rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta ce ta kama wani matashi mai shekaru 22, mai suna Zakariya’u Musa, bisa zargin haɗa baki da wasu mutum biyu wajen yi wa ɗaliban sakandare fas...
By Muhammad Sani Muazu Rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta ce ta kama wani matashi mai shekaru 22, mai suna Zakariya’u Musa, bisa zargin haɗa baki da wasu mutum biyu wajen yi wa ɗaliban sakandare fas...
By Muhammad Sani Muazu Hukumar Kula da Cibiyoyin Lafiya Masu Zaman Kansu ta Jihar Kano (PHIMA) ta rufe cibiyoyin lafiya masu zaman kansu sama da 35 a cikin watanni 12 da suka gabata, saboda karya ƙa’i...
Muhammad Sani Muazu Ƙungiyar haɗin gwiwar ƙungiyoyin ma’aikatan manyan makarantun gaba da sakandare na Jihar Gombe (JOUGTIN) ta ayyana yajin aiki marar ƙayyadadden lokaci, sakamakon rashin biyan wasu ...
By . Muhammad Sani Muazu Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta gurfanar da wasu mutane biyar da ake zargi da kasancewa mambobin ƙungiyar masu aikata laifuka, waɗanda ake zargin suna da hannu wajen sace...
By Muhammad Sani Muazu Majalisar Dokokin Jihar Kano ta gayyaci dan majalisa mai wakiltar Nassarawa, Yusuf Bello-Aliyu, domin ya bayyana kan wasu kalamai da yin bidiyon daga kunnuwan zomo da ake zargin...
