By Yusuf Aliyu Bashar Rundunar ’yan sandan jihar Ondo ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da aikata laifukan fashi da makami a wasu samame daban-daban da ta gudanar a garin Akure, tare da kwato bind...
By Abdulqadir Muhammad Alhaji Shekaru shida bayan zanga-zangar #EndSARS ta jawo hankalin jama’a kan zargin cin zarafin ’yan Najeriya da wasu ’yan sanda ke yi, har yanzu ana ci gaba da nuna damuwa kan ...
By Abdulqadir Muhammad Alhaji Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Peter Obi, ya yi ƙarin bayani kan kalamansa da suka jawo ce-ce-ku-ce na cewa ’yan Najeriya da ke...
By Abdulqadir Muhammad Alhaji Shekaru shida bayan zanga-zangar #EndSARS ta jawo hankalin jama’a kan zargin cin zarafin ’yan Najeriya da wasu ’yan sanda ke yi, har yanzu ana ci gaba da nuna damuwa kan ...
By Abdulqadir Muhammad Alhaji Tsohon gwamnan Jihar Cross River, Donald Duke, ya bayyana cewa har yanzu yana da kyakkyawar alaƙa da Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, duk da rashin amincewarsa da sa...
By Abdulqadir Muhammad Alhaji Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi magana kan harkokin siyasar ɗansa, Seyi Tinubu, inda ya bayyana cewa ɗan nasa yana bin sawun mahaifinsa ne a siyasa, ba wai ya...
Jam’iyyar Allied People Movement (APM) a Jihar Bauchi ta shigar da ƙara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Bauchi, tana ƙalubalantar cancantar Sanata Shehu Buba Umar na tsayawa takarar gwamnan jihar a...
By Abdurrahman Sa’idu Yunusa An sake samun rahoton kona gidan wani makiyayi a mahadar Exland, da aka fi sani da Gindi Akwati, a Ƙaramar Hukumar Barkin Ladi ta Jihar Filato, kwanaki biyu kacal ba...
Wasu ’yan majalisar dokokin Jihar Zamfara guda takwas da suka fice daga jam’iyyar APC mai mulki sun shirya komawa cikinta bayan ganawa da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu. Kafar People’s Lens Me...
Rundunar ’yan sandan jihar Katsina ta sanar da cafke wasu mutane bakwai da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi, tare da kwato ƙwayoyi guda 2,970 a wasu samame daban-daban da aka gudanar a jihar. Kafa...
