Skip to content
Hot News

Bauchi ACReSAL Engages Stakeholders on Sustainable Management of Six Catchment Areas

Bauchi, UNICEF and LIXIL Partner to End Open Defecation and Protect Women in Ningi

Bauchi, UNICEF, SATO Join Hands to Stop Open Defecation and Protect Women in Ningi

ATBUTH reduces kidney dialysis fee to ₦12,000 per session

Bauchi suspends Emir of Lame, sets up panel to investigate misconduct allegations

Bauchi First Lady commissions female drug rehabilitation, skills acquisition centre

  • Home
  • Breaking News
  • Business
  • Education
  • Entertainment
  • Featured
  • Health
  • Latest
  • National
  • Politics
  • Sports
  • World
Menu
  • Home
  • Breaking News
  • Business
  • Education
  • Entertainment
  • Featured
  • Health
  • Latest
  • National
  • Politics
  • Sports
  • World
People's Lens Media
Saturday, November 28, 202615:29:40

People's Lens Media

  • Latest

Atiku Ya Ƙaddamar Da Dandalin ‘ASK AA’ Domin Kai Tsaye Ya Riƙa Amsa Tambayoyin ’Yan Najeriya

By Yusuf Aliyu Bashar Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya ƙaddamar da wani sabon dandalin sadarwa mai suna ‘Ask AA’, domin bai wa ’yan Najeriya...

People's Lens Media
October 15, 2026
Read More
  • Latest

APGA za ta ci gaba da goyon bayan Tinubu har sai ya lashe zaɓen 2027 – Soludo

Gwamnan Jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya ce jam’iyyarsa ta APGA za ta ci gaba da haɗin gwiwa da Shugaba Bola Tinubu wajen neman wa’adin mulki na biyu a zaɓen 2027. Soludo ya bayyana hakan ne a ranar...

People's Lens Media
October 15, 2026
Read More
  • Latest

An yanke wa wata mata hukuncin ɗaurin shekara biyu kan safarar yarinya don lalata da ita

Babbar kotun jihar Borno da ke Maiduguri ta yanke wa wata mata mai shekaru 37, Fatima Sanda, hukuncin ɗaurin shekara biyu a gidan yari bisa laifin kai wata yarinya ’yar shekara 16 ga wasu domin lalata...

People's Lens Media
October 15, 2026
Read More
  • Latest

APC ta naɗa T-Gwarzo a matsayin darakta janar na yaƙin neman zaɓen Abba da Tinubu a Kano

Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta naɗa tsohon mataimakin gwamnan jihar kuma tsohon minista, Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo, a matsayin Darakta Janar na kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa da na gw...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

Tinubu Ya Ce Ba Zai Halarci Duk Taron Kamfe Na Jam’iyyar APC Ba

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa ba zai halarci dukkan tarukan kamfen jam’iyyar APC ba gabanin zaɓen shekarar 2027, yana mai cewa dole ne ya ba da fifiko ga gudanar da mulki, tatt...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

Dattijo Tanko Yakasai mai shekara 100 ya yi wa Tinubu fatan nasara a 2027

Dattijon siyasa, Alhaji Tanko Yakasai, ya yi wa Shugaba Bola Tinubu fatan samun nasara a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027. Yakasai, wanda ya ce an haife shi a shekarar 1925, ya bayyana hakan ne ra...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

’Yan Sanda Sun Samu Nasarar Yanke Wa Mutane 18 Hukunci Kan Laifukan Miyagun Ƙwayoyi A Katsina

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar yanke wa mutane 18 hukunci kan laifukan da suka shafi mallaka da sayar da miyagun ƙwayoyi a jihar. Kafar People’s Lens Media ta...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

Budurwa Mai Shekaru 15 Ta Farfaɗo A Cikin Akwatin Gawa Yayin Jana’izarta A Guatemala

Budurwa Mai Shekaru 15 Ta Farfaɗo A Cikin Akwatin Gawa Yayin Jana’izarta A Guatemala Wata budurwa mai shekaru 15 a ƙasar Guatemala mai suna Yuleidy Ixcotoyac ta farfaɗo a cikin akwatin gawa yayin da i...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

ICPC Ta Nuna Adawa Da Buƙatar Belin Jimi Lawal, Kotu Ta Ɗage Sauraron Ƙarar Zuwa Juma’a

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC ta nuna adawa da buƙatar belin Jimi Lawal, wanda ake tuhuma na biyu a shari’ar zargin almundahanar kuɗi da ta shafi tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-R...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

Masu Kiwon Aladu A Ogun Sun Yi Asarar Naira Biliyan 5 Sakamakon Cutar African Swine Fever

By Muhammad Sani Muazu Masu Kiwon aladu a yankin Ikangba/Agoro da ke ƙaramar hukumar Odogbolu a Jihar Ogun, sun bayyana cewa sun yi asarar sama da naira biliyan 5 sakamakon barkewar cutar African Swin...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
1...141516171819
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
Copyright © 2026 People's Lens Media | Powered by News Magazine X