Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani harin haɗin gwiwa da ’yan ta’addan Boko Haram da ISWAP suka kai sansanin sojoji na FOB Garaha, a ƙaramar hukumar Hong ta jihar Adamawa, inda suka h...
Daliban makarantu a Faransa sun shirya gudanar da sabbin zanga-zanga a faɗin ƙasar domin matsa wa gwamnati lamba kan rashin ingancin yanayin karatu, ƙarancin malamai da lalacewar gine-ginen makarantu....
By Yusuf Aliyu Bashar Fitaccen lauya Abba Hikima ya sanar da dakatar da duk wani goyon baya da ya shirya bai wa wasu ’yan takarar jam’iyyar APC a baya, sakamakon abin da ya bayyana a matsayin farin ci...
Wike Ya Amince Da Jarabawar Karin Girma Wa Malamai 5,990 A Abuja Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya amince da gudanar da jarabawar ɗaukaka matsayin malamai da jami’an ilimi 5,990 na Hukum...
Lauyoyin farfesa Isa Ali Ibrahim, ɗan takarar jam’iyyar PDP na gwamnan Jihar Gombe, sun buƙaci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta wallafa sunansa a jerin sunayen ’yan takarar gwamna na zaɓ...
By Muhammad Sani Muazu Kotu Ta Yi Watsi Da Zarge-Zargen Gwamnatin Tarayya Kan Wanda Ake Zargi Da Kafa Hukumar Bogi Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da tuhume-tuhume guda takwas da Gwamnati...
By Muhammad Sani Muazu Rundunar ’Yan Sandan Bauchi Ta Kama Mutane Biyu Da Ake Zargi Da Ayyukan Sara-Suka Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta ce ta dawo da zaman lafiya a wasu sassan babban bir...
Paparoma Leo XIV, shugaban Cocin Katolika na duniya, zai shiga asibiti a ranar Talata domin yi masa tiyatar cire wani ƙurji da likitoci suka gano a huhunsa. Kafar People’s Lens Media ta ruwaito ...
By Bldr. Mubarak Abdullahi Koli, MNIOB Bauchi State has always been known for its remarkable political consciousness, intellectual depth and distinctive place in Nigeria’s political history. Ours is a...
Rundunar Sojin Sama ta Operation Hadin Kai ta ce ta kashe mayakan ƙungiyar ISWAP sama da 40, ciki har da wani babban kwamandansu, a wani samame ta sama da ta kai kan maboyarsu da ke ƙauyen Badu, kudan...
