Skip to content
Hot News

Bauchi ACReSAL Engages Stakeholders on Sustainable Management of Six Catchment Areas

Bauchi, UNICEF and LIXIL Partner to End Open Defecation and Protect Women in Ningi

Bauchi, UNICEF, SATO Join Hands to Stop Open Defecation and Protect Women in Ningi

ATBUTH reduces kidney dialysis fee to ₦12,000 per session

Bauchi suspends Emir of Lame, sets up panel to investigate misconduct allegations

Bauchi First Lady commissions female drug rehabilitation, skills acquisition centre

  • Home
  • Breaking News
  • Business
  • Education
  • Entertainment
  • Featured
  • Health
  • Latest
  • National
  • Politics
  • Sports
  • World
Menu
  • Home
  • Breaking News
  • Business
  • Education
  • Entertainment
  • Featured
  • Health
  • Latest
  • National
  • Politics
  • Sports
  • World
People's Lens Media
Saturday, November 28, 202615:21:43

People's Lens Media

  • Latest

Babban Sufetan ‘Yan Snada Ya Ce ’Yan Najeriya Za Su Yi Alfahari Da ’Yan Sanda A Zaɓen 2027

By Muhammad Sani Muazu Babban Sufetan ‘Yan Snada Ya Ce ’Yan Najeriya Za Su Yi Alfahari Da ’Yan Sanda A Zaɓen 2027 Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya bayyana cewa yadda jami’...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

An Kauce Wa Babban Bala’i Yayin Da Tanka Mai Ɗauke Da Sinadarin Ethanol Lita 33,000 Ta Faɗi A Legas

By Muhammad Sani Muazu An kauce wa wani babban bala’i bayan wata motar dakon sinadarin ethanol mai lita 33,000 ta faɗi a gadar Second Rainbow Bridge, da ke yankin Amuwo Odofin a jihar Legas, ba tare d...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

Ghana Ta Mayar Da ‘Yan Najeriya 120 Da Aka Kama Kan Laifukan Intanet

Gwamnatin Ghana ta mayar da ‘yan Najeriya 120 da aka kama a wani samame na yaƙi da laifukan intanet, bayan hukumomi sun yi zargin cewa an yi safarar mutanen zuwa ƙasar tare da tilasta musu shiga ayyuk...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Labarai

NASENI ta tallafa wa magidanta 1,000 da murhun girki na zamani da kayan abinci a Kano

Hukumar bunƙasa kimiyya da fasahar kere-kere ta kasa (NASENI) ta raba murhunan girki masu amfani da makamashi na zamani, shinkafa, gawayi da sauran kayan tallafi ga iyalai 1,000 a karamar hukumar Suma...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

INEC Ta Yi Bayanin Dalilin Cire Wasu Ta Yi Bayanin Dalilin Cire Wasu ’Yan Takarar Gwamna Daga Jerin Sunayen 2027

By Yusuf Aliyu Bashar Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana dalilin cire sunayen wasu ’yan takarar gwamna daga jerin sunayen ’yan takarar zaɓen gwamnonin da za a gudanar a shekarar 20...

People's Lens Media
October 14, 2026
Read More
  • Latest

Rundunar ’Yan Sandan Bauchi Ta Kama Mutane Biyu Kan Zargin Garkuwa Da Mutum

  Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama mutane biyu da ake zargi da laifukan barazanar aikata garkuwa da mutane, yunƙurin satar mutum da kuma jikkata wani mutum da adduna. Kafar People’...

People's Lens Media
October 13, 2026
Read More
  • Latest

Ahmad Hamisu Gwale Ya Lashe Kyautar Gwarzon Mai Karanta Labaran Rediyo Na Maza A Najeriya

Ahmad Hamisu Gwale na gidan rediyon Premier Radio Kano ya lashe kyautar Gwarzon Mai Karanta Labaran Rediyo na Maza a bikin bayar da kyaututtukan Nigerian Broadcasters Merit Awards (NBMA) karo na bakwa...

People's Lens Media
October 13, 2026
Read More
  • Latest

Ƴansanda sun kama tsohon Gwamnan Imo, Rochas Okorocha

Rundunar ƴansandan Najeriya ta kama tsohon gwamnan Jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, bisa zargin haɗa baki wajen aikata laifi, yin jabun takardu da kuma kwaikwayon wani mutum. Rahotanni sun ce an kam...

People's Lens Media
October 13, 2026
Read More
  • Latest

Daraktan Wayar Da Kan Jama’a Na Hukumar Gidaje Ta Kano, Ismail Garba Gwammaja, Ya Rasu

Allah Ya yi wa Daraktan Wayar da Kan Jama’a na Hukumar Kula da Gidaje ta Jihar Kano, Ismail Garba Gwammaja, rasuwa bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. Kafar People’s Lens Media ta ruwaito cew...

People's Lens Media
October 13, 2026
Read More
  • Latest

Naira Biliyan 267 Na Kuɗaɗen Tallafin Ilimi Ba A Yi Amfani Da Su Ba. – UBEC

By Sha’awanatu Abdullahi Hukumar Ilimin Bai Ɗaya ta Ƙasa (UBEC) ta bayyana cewa kusan naira biliyan 267 na kuɗaɗen tallafin ilimi da aka saki ba a yi amfani da su ba har zuwa watan Agustan 2026....

People's Lens Media
October 13, 2026
Read More
1...1516171819
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
Copyright © 2026 People's Lens Media | Powered by News Magazine X