Hukumar bunƙasa kimiyya da fasahar kere-kere ta kasa (NASENI) ta raba murhunan girki masu amfani da makamashi na zamani, shinkafa, gawayi da sauran kayan tallafi ga iyalai 1,000 a karamar hukumar Suma...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC ta cire sunan dan takarar Gwamnan Kano a NDC, Comr. Aminu Abdussalam Gwarzo daga cikin jerin ’yan takarar Gwamnan Kano 17 da hukumar ta fitar. Wannan na cikin...




