Jam’iyyar NDC a Jihar Kano ta bayyana fatan cewa hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) za ta dawo da sunan ɗan takararta na gwamna, Aminu Abdussalam Gwarzo, da mataimakinsa cikin jerin ’yan taka...
By Muhammad Sani Muazu Shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya ce an kammala aikin tsara dokar kafa tsarin ’yan sanda na jihohi da kaso 90 cikin 100, kuma ana sa ran miƙa ta ga ...
By Muhammad Sani Muazu Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama wasu matasa biyu masu shekaru 19 bisa zargin mallakar makami ba bisa ƙa’ida ba, tare da kwato bindiga ƙirar gida da harsasai biyu masu ra...
By Yusuf Aliyu Bashar Shugaban Amurka, Donald Trump, ya janye goyon bayansa ga shirin watsa kisan Nidal Hasan, wani tsohon likitan mahaukata na rundunar sojojin Amurka da aka samu da alhakin ka...
By Yusuf Aliyu Bashar Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kashe kuɗaɗe masu yawa wajen biyan ribar bashin da ake bin ƙasar, fiye da kuɗaɗen shiga da ta samu a farkon rabin shekarar 2026. Kafar People’...
By Muhammad Sani Muazu Akalla mutane 20 sun jikkata, yayin da gobara sakamakon fashewar bututun iskar gas ta lalata gidaje kusan 50 a yankin Aleto, da ke karamar hukumar Eleme a jihar Rivers. Kafar Pe...
By Muhammad Sani Muazu Akalla mutane 11 ne suka samu raunukan ƙonewa daban-daban bayan fashewar wata tankar man fetur a yankin Oluku, da ke ƙaramar hukumar Ovia North-East a jihar Edo, Najeriya. Kafar...
By Yusuf Aliyu Bashar Wasu magoya bayan ƙungiyar kamfen mai taken “Tinubu Must Come” sun tsere domin tsira da rayukansu bayan zargin cewa wasu mambobin ƙungiyar adawa mai taken “Tinubu Must Go” sun ka...
By Muhammad Sani Muazu Mahukunta a birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya sun bayyana cewa an samu ruwan sama mai yawa da ya kai matakin tarihi, inda wasu yankuna suka samu ruwan sama da ya kai kilo 261 a ...
By Muhammad Sani Muazu Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya ta Jihar Lagos ta gargaɗi al’umma da su guji saye ko amfani da man gyada da ya zuba daga wata motar dakon mai da ta yi hatsari, saboda haɗarin g...
