Kungiyar yakin neman zaben Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya janye takararsa ta shugaban kasa a zaben 2027 idan ba zai iya fita ya nemi kuri’un ’yan Najeriya b...
Hukumar Yaƙi da Fataucin Mutane ta Ƙasa (NAPTIP) ta bayyana cewa ta yi rajistar shari’o’in fataucin mutane guda 70 a Jihar Bauchi tsakanin watan Janairu da Oktoba na shekarar 2026. Kafar People’...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Zamba ta Ƙasa (EFCC), reshen Kano, ta gurfanar da Abdulmajid Halifa Nazifi a gaban Babbar Kotun Jihar Kano bisa zargin karkatar da kuɗi har naira miliyan 34,875...
Wani mutum mai shekaru 28, Monday Jatau, mazaunin Angwan Sabo da ke ƙaramar hukumar Akwanga a jihar Nasarawa, ya dawo ganin ido bayan shafe kusan shekaru 20 yana fama da matsalar gani, sakamakon tiyat...
Jam’iyyar APC ta fitar da jadawalin shirin gudanar da gangamin neman zaɓe a faɗin Najeriya gabanin zaɓen shekarar 2027, inda ake sa ran Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai halarci gangami a jihohi 12. Kafar...
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Dr Kayode Fayemi, ya buƙaci Gwamnatin Tarayya ta inganta albashi, yanayin aiki da damar ci gaban sana’a ga ma’aikatan lafiya domin dakile ƙaurarsu zuwa ƙasashen waje. Kafar...
Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Delta, Samuel Erale, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan kisan wani matashi da aka fi sani da Don Cross, da kuma hare-haren da aka kai kan shugabannin al’...
Wata kotu a Jamus ta yanke wa wasu mutane biyu hukuncin ɗaurin kurkuku bisa zargin shirya hare-hare kan fitattun mutane masu goyon bayan Isra’ila da kuma leƙen asiri kan Yahudawa a madadin hukumomin l...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Kimiyyar Lafiya da Kimiyyar Haɗaka ta Jihar Jigawa da ke Majia, ta haramta shigar da agogon smartwatch da sauran na’urorin lantarki cikin ɗakunan jarabawa domin dakile maguɗ...
Hukumar Kula da Shige da fice ta ƙasa, ta ce wasu ’yan bindiga sun kai hari kan jami’an Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya a Tunga Taya-Woro da ke Jihar Neja, inda suka kashe jami’i ɗaya tare d...
