Matar Da Aka Kama Da Zargin Satar Yara Ta Amince Cewa Ana Biyanta ₦250,000 Kan Kowane Yaro Da Ta Kai
Wata mata da aka kama bisa zargin hannu a safarar yara a Abuja ta amince cewa tana karɓar kuɗi har naira 250,000 kan kowane yaro da ta kai wa wasu mutane. Matar ta bayyana hakan ne yayin da take amsa ...
Rundunar ’yan sandan Jihar Ogun ta ce ta ceto ’yan Ghana 11 da ake zargin an riƙe su ba bisa ƙa’ida ba a Sagamu, bayan an yaudare su da alkawarin samar musu da bizar zuwa Kanada da Sifaniya. Kafar Peo...
Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) ta zargi jam’iyyar APC mai mulki da bayar da kuɗi, mukaman siyasa da sauran alawus-alawus domin jawo ’yan takararta su fice daga jam’iyyar su koma APC. Kaf...
Darektan Janar na Majalisar Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa ta jam’iyyar APC, Sanata Abdullaziz Yari, ya umurci daraktocin majalisar da su tsara tare da gabatar da tsare-tsaren ayyukan da za su aiwa...
Majalisar Dattawan Najeriya ta fara wani yunƙuri na ƙarfafa kuɗaɗen tallafi, kayayyakin more rayuwa da sa ido a makarantun sakandare na gwamnati a faɗin ƙasar. Kafar People’s Lens Media ta ruwai...
Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa, Muhammad Bashir, ya buƙaci ma’aikatan kafafen yaɗa labarai da masu kula da shafukan sada zumunta na hukumar su ba da fifiko ga wayar da kan al’u...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da samun mutum ɗaya da ya kamu da cutar Ebola a Babban Birnin Tarayya, Abuja, tare da fara bin diddigin mutanen da suka yi mu’amala da ita domin hana yaɗuwar cutar...
Fitaccen dattijon siyasa kuma shugaban ƙungiyar Afenifere mai rajin kare muradun Yarabawa, Pa Reuben Famuyide Fasoranti, ya rasu yana da shekaru 100 a duniya. Kafar People’s Lens Media ta ruwait...
By Yusuf Aliyu Bashar Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na jam’iyyar APC ya musanta zargin cewa gwamnatin Najeriya na shirin kashe tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, wanda ke nema...
By Muhammad Sani Muazu Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya amince da soke kuɗin gefen hanya wato Right of Way da ake biya wajen shimfiɗa hanyoyin sadarwar intanet mai sauri a faɗin jihar, d...



