Ƙungiyar Makafi ta Ƙasa ta Najeriya (Federal Nigeria Society for the Blind) ta yi kira ga gwamnati da masu ruwa da tsaki da su ƙara ƙaimi wajen tabbatar da haƙƙin masu nakasar gani, samar da hanyoyin ...
Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya bai wa ɗaliban Jami’ar Jihar Abia (ABSU), da ke Uturu, kyaututtuka da suka haɗa da mota mai darajar naira miliyan 35, kwamfutocin tafi-da-gidanka da sauran kayayyaki...
Wutar Lantarki Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane Uku A Anambra Mutane uku sun mutu sakamakon wutar lantarki a yankin Fegge da ke Onitsha, Jihar Anambra, yayin da suke ƙoƙarin kafa rodi domin ɗora tankin ru...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC) ta fara binciken wata ’yar kasuwa mai suna Stella Ezinne Egotanwa, mai shekara 45, bisa zargin damfarar mutane 21 kuɗi har Naira miliyan 8.29 da...
Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja ta kama wasu mutane takwas da ake zargi da hannu a harkokin fashi da satar kuɗi ta hanyar amfani da motoci masu ɗaukar fasinjoji ba bisa ƙa’ida ba, wat...
Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja ta kama wani mutum mai suna Chibuike Odeh, mazaunin yankin Daki-Biyu da ke Jabi, bisa zargin fashi da makami. Kafar People’s Lens Media ta ruwait...
Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da kasancewa cikin ƙungiyar masu fashi da makami, tare da ƙwato bindigogi ƙirar gida guda uku da wayoyin hannu 17...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sake biyan naira biliyan 4.25 a matsayin haƙƙoƙin fansho da kuɗin sallama ga wasu tsofaffin ma’aikata 600 na kamfanin jiragen sama na ƙasa, Nigeria Airways, wanda aka ru...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Anambra ta ce ta dakile wani yunƙurin yin garkuwa da matafiya a kan hanyar Ogbakuba zuwa Ossomala, da ke Ƙaramar Hukumar Ogbaru ta jihar. Sanarwar da kakakin rundunar, SP To...
By Abdurrahman Sa’idu Yunusa Wani masharhanci kan al’amuran yau da kullum, Malam Aminu Makama Ilelah, ya yi zargin cewa sashe na 63(2) na Dokar Zaɓe ta 2026 yana da nakasu da ka iya shafar sahih...



