By Mudassiru Aminu Gwamna Dauda Lawal, wanda aka bayyana a matsayin jagoran jam’iyyar APC a Jihar Zamfara, zai jagoranci manyan jiga-jigan jam’iyyar daga jihar zuwa gangamin buɗe yaƙin neman zaɓen Shu...
Jami’an tsaro a ƙasar Italiya sun ƙara tsaurara matakan tsaro gabanin zanga-zangar da ake shirin gudanarwa a ranar Asabar a birane takwas, ciki har da Roma da Milan, bayan wasu zanga-zangar da aka yi ...
By Mudassiru Aminu Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya karyata rahotannin da ke cewa yana birnin Kaduna domin halartar taron ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen Shugaba Bola Ah...
By Mubarak Aliyu Kobi The Special Adviser to the Bauchi State Governor on Media and Publicity, Comrade Mukhtar Mohammed Gidado, has called on residents of the state to support candidates of the All Pr...
Wani fursuna mai shekaru 28 da ke jiran hukuncin shari’a, mai suna Osita Thomas, ya tsere daga hannun jami’an tsaro yayin da ake shari’arsa a wata kotu da ke Auchi, ƙaramar hukumar Etsako West ta jiha...
Gwamnan jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 na jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM), Seyi Makinde, ya ƙalubalanci sauran ’yan takarar shugaban ƙasa da su nuna ƙwazonsu ta hanyar t...
Wata babbar kotun Jihar Kano ta yanke wa Ayuba Sani Tumfafi hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsawon shekaru 10 bisa samunsa da laifin kashe abokinsa, Ibrahim Dan Larai, bayan wata sa-in-sa da ta sh...
Majalisar Wakilai ta Tarayya na nazarin wani kudirin doka da ke neman hana masu gidaje, kamfanonin kula da kadarori da dillalan gidaje karɓar kuɗin haya na sama da watanni 12 a Abuja. Kudirin, wanda ’...
Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) ta buƙaci gudanar da bincike na gaskiya da adalci kan kama ’yar jaridar Nagarta Radio, Farida Isiak, mai shekaru 23, a jihar Kaduna, bayan rahotannin cewa an yan...
Malam Lawan Abubakar Triumph ya shigar da ƙara a gaban Kotun Majistire mai lamba 53 da ke Kano, kan zargin ɓata masa suna ta dandalin sada zumunta na Facebook. Kafar People’s Lens Media ta ruwai...



